Za’a kara yan kewa Fatima kafar ta a karo na biyu bayan aiki na farko da aka yi baiyi kyau ba

Za’a kara yan kewa Fatima kafar ta a karo na biyu bayan aiki na farko da aka yi baiyi kyau ba yanzu haka an dauke ta daga Sokoto zuwa Abuja Ali Nuhu bai bada tallafi ba

 

 

Fatima dai ita ce dalibar da wani saurayi ya yi sanadiyar rasa kafar ta a yayin murnar kammala karatu Sakandire inda ya buge ta da mota hakan yasa ta rasa kafar ta

 

Bayan sara kafar Tata ne akai mata aiki amma sai dai ba’a sami nasarar aikin ba hakan yasa Yanzu dole sai an kara yake mata wani sashi daga ita kafar mara lafiyar

 

 

A karo na biyu da za’a kara yima Fatima aiki ne ake fadin jarumi Ali Nuhu ya bada kuɗi wanda hakan ba gaskiya bane bai bada komai ba inji yan uwan ita mara lafiya wato Fatima

 

Mutane da dama suna zuwa ziyarar ita wanna mara lafiya da kuma kai masu taimakon abun da Allah ya hore masu inda wasu ma suke nuna ra’ayin auren ita Fatima idan ta amince

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button