Yar iska ce kawaii zata dauki bidiyon tsaraici ta : martani zuwa ga safarau

Mata nata martani ga safarau , a yau ma an Jiyo wata cikin fushi da fusata na mayarwa da safarau martani

 

 

Safarau dai nata Shan martani daga bangarori da dama musamman mata kan wani furici datayi nacewa mafi yawan mata suna bidiyon su a wayoyin su

 

 

 

 

Wannan magana ta safarau ta matukar tinzirah mata ganin cewa ba duka aka zama daya ba , a wani martani da wata tayi kan wannan zance ta bayyana cewa Yan iska ne kawaii ke irin wannan bidiyo

 

 

Ta Kuma Kara da cewa su dai a gidanjen su ba a koya musu irin wannan Abu ba musamman yadda mata suke da matukar mahimmanci a cikin Al umma

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button