Yadda reshe ya guye da mujiya kan shari’ar Ado Gwanja a kotu

Yadda ta kaya a zamani kotu a yau ya matukar girgiza mutane a cigaba da shari’ar da Ake Yi da fitaccen jarumi Kuma mawaki kannywood Ado Gwanja

 

 

Shari’a dai da Ake da jarumin kannywood din dai Ado Gwanja ta matukar daukar hankalin Al umma inda Ake ta tofa Al barkacin bakin su kan wannan Batu

 

 

 

 

Shari’a dai ta dauki sabon salon inda aka fara zaman kotu yayin da jarumin baya cikin kotun don kuwa tuni jarumi ya fice daga kasar zuwa Ghana

 

 

Duk wannan dai ya biyo bayan sakin wakar da jarumin yayi kan sabuwar wakar sa inda hukumomi da dama keta tofah Al barkacin bakin su

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button