Yadda matsalar shaye shaye ta zama ruwan dare musamman ga mata

Yadda ya’yan hausawa suke dauki dabi’ar shaye shaye abunda yake matukar damun Al umma Musamman iyaye ganin yadda ya’yan basu ke zaman a maye

 

 

Wani abun ban haushi ma shine yadda ya’ya mata suak koyi wannan dabi’a ta shaye shaye inda wannan lokaci ya zama ruwan dare a cikin Al umma

 

 

A wannan lokaci a cewar wani matashi yayin zantawa da arewastudio. Com ya bayyana mana cewa a yanzu duk matashin ko matashiyar da basayin shaye shaye toh Bai waye ba

 

 

Abun damuwar ma shine yadda mata suka kwace shaye shaye daga hannun Maza inda suka zama lamva daya a gurin shaye shaye a wannan shekara damuke ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button