Wani malami yayi munanan Kalamai kan mawakan hausa na wannan zamani

Wani malami yayi wa’azin sa yayi munanan Kalamai kan mawakan arewacin Nigeria Wanda suka Hadar da Ado Gwanja, Hamisu breaker, kawu Dan sarki

 

 

Malamin dai yayi munanan Kalamai kan wayannan mawaki inda ya dangantasu da cewa mahaifansu sun haifi shedanu zamani

 

 

 

 

Wannan Kalamai da malamin yayi ba kawaii ga mawakan ba harma da Al umma kalaman sunyi musu ciyo duba da cewa babu dadi a shedantar Dan Adam

 

 

Haryanxu dai Muna dakon martani daga bangagorin da abun ya shafa duba da yadda Kalamai malamin suka Yi matukar Muni , Muna godiya da bibiyar mu da akeyi ,

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button