Mutane sun fara martani kan takarar jarumin daddy hikima watoh abale

Fitowar takara da fitaccen jarumin kannywood daddy hikima Wanda akafi Sani da abale na cigaba da daukar hankalin mutane

 

 

Jarumin dai a baya ya wallafa hotunan sa dauke da tambari. Jamiyyar ADP inda yake sanar da Al umma fitowa takarar sa a karkashin jamiyyar ADP

 

 

 

 

Wannan takara da jarumin yafito ta matukar sa mafi yawa daga cikin masoya jarumin farin ciki duba da cewa ya kamata Suma sunshiga cikin siyarsar domin a dama da su a harkar Kuma su Bada gudum mawasu duba da yadda suka San matsaloli Al umma da Kuma yadda zasu kawo Gyara

 

 

Al umma da dama sun bayyana Ra,’ayoyin su inda mafi yawa daga cikin mutane suke ta maganganu masunkyau kan jarumi , Wanda suka Hadar da fatan alkairi da Ake tayi masa , toh Allah ubangiji ya bamu shugabanni na gari masu kishi da Kuma tausayin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button