Innalillahi bidiyon tsaraicin jaruma teema makamashi ya matukar girgiza mutane

Innalillahi bidiyon tsaraicin jaruma kannywood ya matukar girgiza mutane wanda ya ke ta jawa jarumar zagi

 

 

Wani bidiyo da yaka karade shafukan sada zumunta ya nuna yadda tsaraici jaruma Fatima Shehu wadda akafi sani da teema makamashi

 

 

 

 

Wannan bidiyo na jaruma teema ya matukar tayar da hankalin Al umma ganin yadda tsaraici jaruman kannywood keta fitowa

 

 

Wannan yasa Al umma da dama suke ta fadin Al barkacin bakin su kan wannan bidiyo inda suke kallon cewa jaruman kannywood na lalata tarbiyyar ya’yan hausawa

 

 

Wannan bidiyo nata dai ya biyo bayan bidiyon tsaraici safarau wanda ya matukar girgiza Hadi da tayar da hankalin Al umma inda Ake ta furuci marasa kyau a kan jaruman

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button