Yanzu yanzu : Ado Gwanja zai gudu daga Nigeria : ga martaninza ga masu son kama sa

Yanzu yanzu : an hango Ado Gwanja ta filing tashin da saukar jiragen sama inda mawakin yake kokarin barin kasar Nan zuwa Ghana

 

 

Mawakin dai ya wallafa wani hoto a shafinsa na sada zumunta inda yake yiwa masoyan sa bankanwana don zaiyi tafiya zuwa Ghana

 

 

Wannan tafiya tasa dai ta faru be tun bayan tataburza da mawakin yake Yi da wasu lauyoyi da Kuma hukumar tace fina finai kan sabuwar wakar sa Mai suna chass

 

 

 

 

Mawakin dai ya Sha matukar caccakar daga bangarori biyu inda suka Kai mawakin a gaban kotu da neman kotu ta Hana mawakin sakin wakar sa

 

 

Tundra fari dai mawakin ya saki kadan daga cikin baitukan cikin wakar tasa Wanda ya matukar tada hazo a duniyar kannywood da ma kafafen sada zumunta

 

 

Wannan dai yasa mawakin yanke shawarar barin kasar don zuwa Ghana don sakin sabuwar wakar tasa , sai dai Kuma kafintafiyar tasa mawakin ya saki sabuwar wakar tasa Wanda Hakan yasa jamia na tsaro suke Neman mawakin ruwa a jallu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button