Wata sabuwa :: Rarara ya Kara Saka wata Sabuwar gasa Wanda za’a ci motorci da wayoyi masu matukar tsada

Rarara ya Kuma Saka wata sabuwar gasar wadda Ake sa ran ci mota da wayoyi masu matukar tsada

 

 

Mawakin siyarsar dai ya Kara Saka wata sabuwar gasar ne biyo bayan kammala gasar jagaba da akayi a Yan kwanakin baya

 

 

 

 

Sabuwar gasar dai an bayyana ta a matsayin wadda zata dauki hankali matukar biyo bayan gyare gyare da akayi a sabuwar gasar

 

 

Gasar jagaba dai ta matukar tinzirah Al umma sakamakon yadda mutane ke zargin mawakin da yin cause a sakamakon gasar inda Ake zargin ya bawa Wanda ya Sani nasarar gasar

 

 

Wannan yasa Al umma da dama suka nuna rashin Jin dadin kan gasar da ta gudana a bayan Wanda Hakan yasa mawakin siyarsar dauda kahuto rarara Kara Santa wata sabuwar gasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button