Ta fara tabbata vewa maganar safarau gaskiyane kan kaso 70 na mata suna bidiyon tsaraicin su:

Maganar safarau ta fara tabbata kan cewa kaso 70 na mata suna bidiyon tsaraicin su inda suke ajiyeshi a wayoyin su

 

 

Wannan magana ta safarau ta fara tabbata inda a yau aka karayun kichibus da wani fefan bidiyo tsaraici wata bahaushiya Wanda ya matukar daga hankalin mutane

 

 

 

 

Safarau dai ta bayyana cewa kaso 70 na mata suna bidiyon tsaraicin su inda suke ajiyeshi a wayoyin su inda jarumar tayi ta Shan suka kan wnnan Batu sai dai Kuma gashi ya fara zama gaskiya

 

 

Wannan dai bashine na farko da Ake ganin bidiyon mata hausawa ba yana yawo a shafukan sada zumunta Wanda yake matukar girgiza mutane musamman inda kaga bahaushiya Wanda baa sansu da haka ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button