Sabon rikici ya barke tsakanin malam Ali da rayya ta cikin kwana casain a Tasha arewa 24

Tirkashi : tun bayan nuna amincewar ta tazama daya daga cikin jaruman da zasu halarci bbnaija , rayya na matukar Shan caccaka kan batun

 

 

A jiya ne dai wani rahotoh yafito Wanda ke cewa jarumar kannywood wadda akafi sani da rayya ta cikin Shirin kwana casain na daf da zamowa daya daga cikin jarumai Wanda Ake sa ran ganin fuskokin su a wannan katafaren Shirin Mai suna bbnaija

 

 

Rayya dai ta samu gayyata daga babban kamfanin Wanda yake daya daga cikin giga gigan kamfanin fina finai a Nigeria

 

 

Wannan yasa wasu daga cikin jaruma ke kallon wannan gayyata da jarumar ta samu zai iya kawo musu nakasu a gurin daukar Shirin su na kwana casain Wanda Hakan baza Yi musu dadi ba harma da masu kallo

 

 

 

 

Wannan yasa wasu daga cikin jarumai suka yiwa rayya magana kan ta hakura son cigaba da fitowa a cikin Shirin kwana casain

 

 

Rayya tayi fatali da wanna shawara da daya daga cikin Fitattun Jaruman watoh malam Ali na cikin Shirin kwana casain Wanda Hakan yasa suka fara zage zage ga junan su

 

 

Wanna takaddama dai ta malam Ali da rayya ta fara daukar hazo a kafafen sada zumunta musannan gaini yadda mutane keta tofah albarkacin bakin su kan wannan Batu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button