Martanin Mr 442 ga shugaban tace fina finai na Kano kan kama su dayaci Alwashin yi

Rikita rikitar Mr 442 da shugaban hukumar face fina finai ta jihar Kano Ismail Afakallah Ahmad Muhammad na cigaba dayin tsamari ,

 

 

Hakan ya biyo bayan wani rahotoh da yake yawa kan cewa shugaban hukumar face fina finan ta jihar Kano yasha Alwashin kama mawakin tare da abokiyar sanar sa safarau Kuma ya gurfanar da su a gaban kotu

 

 

Wannan yasa cikin fushi , mawaki hausa hips hip din Mr 442 cikin fushi ya magantu inda ya mayarwa da shugaban hukumar tace fina finai martani kakkausa

 

 

 

 

Wannan rikici dasu dai kullun dada ta azzara yake duba da yadda ko wace Rana sai kaji daya ya mayar da martani duk da cewa vinal washinna kama safarau da Mr 442 da yayi

 

 

Rikicin dai ya Sami asali ne tun lokacin da mawakan biyu suka saki wata waka wadda shugaban tace fina finan yace wakar ba a tace ta ba

 

 

Wannan dai yasa mawakan shiga shafukan su na sada zumunta inda suke mayar wa da shugaban martani kala kala

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button