Mahaifiyar Ado Gwanja ta haifi shedan ::wani malami ya fusata kan wakar Ado Gwanja

Wani malamin addinin musulunci ya girgiza mutane da wasu Kalamai masu matukar Jan hankali Wanda yayi su aka fitaccen mawakin nan wato Ado Gwanja

 

 

Malamin dai a wani wa’azi da yayi ya matukar soki Hadi da tsinuwa kan Ado Gwanja Wanda Hakan ya matukar girgiza Al ummar wajen ganin yadda malamin ke yin kalaman

 

 

 

 

Wannan munanan Kalamai sun biyo bayan sakin sabuwar wakar da mawakin yayi Mai suna chass Wanda take cigaba da daukar hankalin Al umma matuka da gaske

 

 

Wannan waka tasa ta zama abun fada baga Al umma ba kawaii harma da malamai da hukumomi ganin yadda waka ke dauke da kalam batsa da Kuma rashin tarbiyya a cikin ta

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button