Zafafan Sako ga safarau yasata magantuwa :: safarau ta mayar da martani

Safarau ta bayyana cewa tun bayan Hira datayi a gidan BBC tana cigaba da karbar martani daga Al umma daban daban a kafafen sada zumunta

 

 

Safarau ta bayyana Hakan ne Hakan ne a safinta na sada zumunta inda tace ta gaji da karbar martani kan maganar ta

 

 

Idan baku manta ba dai mun kawo muku labarina yadda Hira ta wakana da jarumar a gidan talabijin na BBC inda tayi batutuwa masu zafi Wanda ya jawo mata martani ta ko Ina

 

 

Abun da ya jawo mata martanin Bai wuce maganar da tayi ba cewa mafi yawan mata suna bidiyon iskanci su ajiyeshi a wayar su

 

 

 

 

Wannan magana dai ta matukar daukar hankalin Al umma musamman mata inda suke ta mayarwa da jarumar martani ta ko Ina Wanda Hakan ya ke damun jarumar

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button