Zafafan martani kan zancen safarau na cewa mafi yawan mata suna bidiyon tsaraici su

Safarau na cigaba da Shan suka kan wani furici da tayi nacewa mafiyawa mata na daukar bidiyon tsaraicin su inda suke ajiyeshi a wayoyin su

 

 

Dakacecciyar jarumar kannywood dindai ta bayyana Hakan ne a wata tattaunawa da yayi da gidan talabijin na BBC a jiya bayan wata tambaya da akayi mata

 

 

 

 

Wannan lafazi nata ya matukar girgiza mutane musamman ya’ya mata Wanda suke ganin wannan furici nata a matsayin burin kunya

 

 

Daya daga cikin matan da sukayiwa jarumar martani ta bayyana rashin jindadin ta kan wannan furici da safarau tayi inda tace sudai ba haka akakoya musu a gidansu ba inda tace wannan rashin tarbiyya ce kawaii

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button