Yadda ya’yan hausawa ke cigaba da nuna rashin kunya a kafafen sada zumunta

Yadda hausawa suke cigaba da Shan sharafin su a kafafen sada zumunta Hakan yana cigaba da tada kura inda Ake ta tura bukatar mahukinta da su shiga lamarin don ganin an kawa kyara

 

 

A Yan kwanakin Nan hausawa na daya daga cikin yaran da sukafi kowanne Jan magana Hadi da nuna rashin tarbiyya a kafafen sada zumunta

 

 

Wannan rashin tarbiyya da hausawa suke nunawa a kafafen sada zumunta musamman mata yana cigaba da fado da girma Hadi da darazar matan hausawa Wanda akasan su ta darazar matukar a idon duniya

 

 

Ko a baya andai hango wani fefan bidiyo Mai dauke da tsaraicin wata fitacciyar jaruma a kannywood Wanda wannan bidiyo ya matukar girgiza mutane musamman hausawa ganin cewa jaruma ce Kuma tayi fice matuka a cikin Al umma

 

 

Banda wannan ,hotunan da ya’yan hausawa suke dauka su sakashi a kafafen sada zumunta Hakan ya Kara nuna rashin tarbiyya da suke cigaba da koya a gurin yahudawa matuka ,

 

 

Anasu bangaren mahukinta Kuma sun kiyin abunda ya dace don ganin matsalar ta lafa ,sai dai Kuma matsalar ta samu goyan baya ne daga iyaye kan kin kula da tarbiyya ya’yan su Hadi da sa musu ido

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button