Yadda wani mutumi ya yanke jiki ya Fadi yana tsaka da rawa da wasu Yan mata a gidan gala

Yana tsaka da tikar rawa tare da wasu Yan mata a gidan gala , wani mutumi da baasan kowayi ba ya yanke jiki ya Fadi yana tsaka da rawa da wasu mata

 

 

Mutumina dai ya yanke hi ya Fadi ne a lokacin da yake tsaka da tikar rawa tare da karuwan sa ko Kuma Yan mata masu taya shi

 

 

Wannan lamari sai ya matukar tayar da hankalin Al ummar wajen inda tuni wasu suka fara gudu don kuwa kafin Jace Mai mutumina ya riga mu gidan gaskiya

 

 

 

 

Wasu da abun ya faru a gaban su sun shaida mana cewa mutumina dai ya shiga gidan gala cikin koshin lapiya inda daga fara rawa Kuma ya yanke jiki ya Fadi

 

 

Wannan yasa mutane gurin fara gudu ganin gawa a gidan gala , Al ummar wajen dai sun shiga matukar tashin hankali musamman matan da yake rawar tare da su

 

 

Wannan yasa malami suke ta kira da Al umma su ringa zuwa wajen alkairi inda ko da an dauki ran mutun zai iya sa ran , Allah yasa mudace , Muna godiya bisa bibiyar mu da kuke Yi a kowane lokaci

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button