Martani Mai zafi ga masu zagin safarau

Malika tayi zazzafan martani ga masu zagin dakacecciyar jarumar kannywood safiyya Yusuf Wadda akafi Sani da safarau

 

 

Malika dai tayi kakkausan martani ga masu zagin safarau ne awani fefan bidiyo da ta saki Wanda tayi was masu zagin safarau wankin babban bargo

 

 

 

 

Safarau dai Natasha suka kan maganar datayi nacewa mafi yawan mata masu amfani da kafafen sada zumunta suna bidiyon tsaraicin su inda suke ajiye shi a wayoyin su

 

 

Wannan Kalamai tsohuwar jarumar tayi ya matukar tinzirah mutane Wanda yasa Ake tayiwa mata martani , Malika dai tayi goyi bayan safarau inda tace mafi yawan mata musamman Yan TikTok sunmafi safarau yin ba daidai ba Amma Kuma kowa sai magana Hadi da zangin ta Ake tayi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button