Malamai sun yi chaa a kan motocin da rarara taraba da kuma wayoyi da kudi a kan waka kawai

Malamai sun yi chaa a kan motocin da rarara taraba da kuma wayoyi da kudi a kan waka kawai da yasa gasa wanna yasa malamai suke masa raddi na wannan abun da yayi

 

A yanzu yadda rayuwa tayi tsada mutane suke cikin tsaka me wuya na halin ƙaƙanakayi da rayuwa shi kuma wani Mawaki kuma Jarumin masana’antar kanywood Dauda kahutu rarara yake ɓaragaza da dukiyarsa wajen ƙasar duniya

 

Lallai wanna abun da ya aikata ba abun gurgewa bane domin kuwa da wanna kudin da ya kashe da talakawa ya raba masu da yafi samun lada fiye da wanna abun da yayi na riya domin wanna abun riya ce

 

 

 

Lallai mutane na Allah wadai da wanna abu da ya faru na rarara da yayi inda suma wayan da suka shiga gasar suka zo suna zagin sa na ya nuna rashin adalci a wajen rabon

 

To amma da wajen aikin Allah ne da yafi samun karɓuwa a cikin al’umma sosai kuma zasu yi masa addu’a domin Allah ya saka masa da alkairi amma chan kuwa da yayi Saima abun yaja masa zagi to shi lamarin Allah dama haka yake idan baka yi shararr masallaci ba zaka yi ta kasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button