Lallai ado gwamja da Safara’u sun raina hankalin hukumar hisba ta Kano

Lallai ado gwamja da Safara’u sun raina hankalin hukumar hisba ta Kano da kuma hukumar tace finafinai ta Kano inda suke ketare dokokin da aka saka masu

 

 

Inda ake neman su domin a hukunta su a lokacin ne suke kara sakin wasu zafafan hotunan da bidiyo na nuna yadda suke sheke ayarsu a cikin wanna kasa basu damu da masu neman su ba

 

 

Ado gwamja da Safara’u sun bayyana ma duniya cewa su fah babu wanda ya basu jari ko wani aiki da zai hana su yin abun da suke so domin kuwa a wanna rayuwar kowa yana yin abun da zai fish she Shi ne shi yasa su ma abun da ya fi masa dadi suke yi

 

 

Lallai abinda su Safara’u suke yi da mr 442 da kuma shima kan sa ado gwamja basa kyautawa domin lallai a yanzu yara da yawa suna iya hawa kawar su fiye da karatun da aka koya masu a makaranta wanna kuwa ba karamin kuskure bane a cikin wanna rayuwar

 

 

Wanna tasa ake kokarin dakatar dasu domin kuwa abun da suke yana neman wuce gona da iri ne cikin al’umma hakan tasa hukuma ke neman su ruwa a jallo

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button