Dalilin yin bidiyon tsaraici na Wanda yayi sanadiyyar korata daga kwana casain:: safarau ta magantu kan bidiyon tsaraici ta

Awata tattaunawa da tayi ta gidan talabijin na BBC , safiyya Yusuf wadda akafi sanida da safarau tacikin Shirin kwana casain ta magantu kan fefan bidiyon tsaraici ta da ya karade shafukan sada zumunta

 

 

Dakacecciyar jarumar dai ta bayyana dalilin yin asalin bidiyon tsaraici nata inda daga bisani wani ko wata ta yaudareta inda aka saki bidiyon tsaraici nata a social media

 

 

 

 

Yayin tattaunawa da akayi da ita , ta bayyana cewa ta dauki fefan bidiyon tsaraici nata ne kawaii domin ta ajiyeshi a wayar ta inda daga bisani wata ko wani ya dauki wayar ta ya sake shi a duniya

 

 

Wannan magana ta safarau dai wasu na kallon ta a matsayin kawaii kariyar Kai ganin cewa babu dalilin da mutun zai dauki bidiyon tsaraici sa ko ta don kawaii Radin Kai , illa dai wata manufar ta da Bata bayyana ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button