Bidiyon wasu mata suna kallon bidiyon safarau : yawancin mata suna bidiyon iskanci

A Yan kwanakin Nan batun bidiyon tsaraici safarau dai shine abunda yafi komai daukar hankalin Al umma a kafafen sada zumunta inda mutane keta kallon bidiyon nata daga cikin masu kallo kuwa harda mata

 

 

Wasu dandazon mata sun kunna bidiyon tsaraici na safarau inda suke ta kallo abunsu suna dariya Wanda Ake ganin Bai dace ba Musamman ga ya’yan hausawa

 

 

 

Idan baku manta ba dai bidiyon tsaraici safarau ta cikin Shirin kwana casain Wanda Tashar arewa 24 take haskawa yafito kafafen sada zumunta Wanda yayi sanadiyyar dakatar da jarumar daga fina finan hausa

 

 

Wannan bidiyo nata ya matukar girgiza mata musamman matan kannywood wato abokan sanar ta inda Suma suke ta martani kan wannan bidiyo sai dai Kuma Suma dayawa daga cikin matan kannywood ana zargin su da irin wannan Abu da safarau tayi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button