Yadda wani abun al’alabin ya faru awata makabartar. : Allah Mai Iko

Wani abun al’alabi ya afkuna wata makabarta a cikin wani kabarin mutuninda ya rasu ,a arewacin Nigeria

 

 

Abun al’alabin dai ya matukar girgiza mutane da suka ziyarci makabartar don Kai mutumina da ya rasu inda sukayi kicibus da wannan abun al’alabin ya kafku

 

 

Tun da farin dai masu Hakan kabarin makabartar ne suka fara lura da abun Al’alabin inda a lokacin da suke haka suka ringa ganin ruwa yana fitowa daga cikin labari

 

 

 

 

Yayin zantawa da daya daga cikin masu hakar kabarin ya shaida mana cewa tun lokacin da suka fara haka kabarin bawan Allah suka Yi tozali da ruwa hakan Bai Hana su dainawa ba inda daga bisani suka hango wasu dutsuna masu sanyi

 

 

Wannan dai ya matukar girgiza masu hakar kabarin inda suka shedawa wasu da suka kawo gawar don Saka ta akabarin

 

 

Wannan yasa muka tambayi sheike Aminu Ibrahim daurawa kan wannan Batu inda ya shaida mana cewa wannan dai wata niima ce Allah yayi was bawan sa sai dai Kuma babu Wanda zai iya fadar wani Abu kan wanna Batu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button