Video Sadik Sani sadik Da Minal Ahmad Suna Sosa Jikin Su

Sadik Sani Sadik Da Minal Ahmad wadda aka fi sani da Nana a shirin Film din izzar so Sun Bada Mamaki

 

Bidiyon Sadik Sani Sadi Da Jaruma Minal Ahmad (Nana Izzar So) Sun Bada Mamaki A Wakar “CHASS” Jaruman Dai Sun Bayyana Cikin Wani Gajeran Bidiyo Inda Akagansu Suna Rawar, Sabuwar Wakar Ado Gwanja Mai Suna “CHASS

 

Abin Mamaki Shine, Ba.a Fiya Ganin Jarumi Sadik Sani Sadik Din Yana Fitowa Tare Da Sabbin Jarumai Mata Ba, Sannan Kuma Jarumin Ba.a Fiya Ganin Bidiyoyinsa Barkatai A Shafin Tiktok Ba, Sai Wannan Karon.

 

 

Ita Kuma Dama Minal Ahmad Ta Shahara Wajen Yada Bidiyoyinta A Shafukan Sada Zumunta, Mun Kawo Muku Bidiyon Domin Kuma Ku Kalla, Yadda Suke Rawar “CHASS” Bayana Nayi Mini Ciwo, A Sosa.

 

Lallai wanna abu ya bawa mutane mamaki ganin yadda wanna jaruman kanywood din suka hau sabuwar wakar da ado gwamja yayi ta asosa wanda jaruman biyu suka hau Sadiq sani Sadiq da kuma minal Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button