Safarau ta magantu kan bidiyon tsaraici ta dayake ta yawo a kafafen sada zumunta: : ga abunda tace

Dakacecciyar jarumar kannywood safiyya Yusuf wadda akafi sani da safarau ta cikin Shirin kwana casain ta bayyana dalilin dayasa ka ta saki wani fefan bidiyon tsaraici ta

 

 

Tsohuwar jarumar dai na Shan matukar Shan caccaka kan bidiyon Wanda ke dauke da tsaraici inda take daukar kan ta da kan ta a wayar ta

 

 

Indan Abu manta ba dai an Kori safarau daga shiga harkar fina finan kannywood dalilin fefan bidiyon tsaraici nata ne Wanda ya jawo cececuke Mai zagi ga hukumumin kannywood wanda ya jawo dakatar da ita

 

 

Safarau dai ta bayyana cewa ta dauki bidiyon tsaraici nata ne kawaii don nishadi inda wani Wanda batasan Kowaye ba ya saki bidiyon a kafafen sada zumunta

 

 

Wannan dai shine dalilin daya tilo da jarumar ta bayyana a matsayin wujjar ta sai dai Kuma mutane da dama sun mata martani kan wannan dalilin nata inda wasu daga cikin masu martanin suka bayyana cewa rashin ilimi ne ya jawo jarumar harta dauki bidiyon tsaraici ta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button