Sabuwar rawar iskancin da safarau ta shigowa da matan TikTok

Sabuwar wakar safarau ta matukar tada hazo a kafafen sada zumunta ganin yadda mutane ke tofa albarkacin bakin su kan wakar

 

 

Wakar dai ta safarau Mai lakabin a girgiza ta fara sa mata kidina Hadi da tinzirasu a kafar sada zumunta ta TikTok ganin yadda matan ke ta raira wakar suna rawa babu kunya

 

 

 

 

Wannan waka ta safarau ta biyo bayan wakar fitaccen mawakin Ado Gwanja Wanda yasaki duk da irin ga muciji da Ake dashi da wani lauya a gaban kotu

 

 

Sai dai wani abu shine wakar safarau tafi ta Ado Gwanja rikita Hadi da iskanci a cikin ta , sabuwar wakar dai mata na mata lakabi da inbaki dashi bani guru ,

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button