Nifa Ba’abinda Yahadani da Hamisu Breaker Yar Ali Nuhu Fatima Ali Nuhu Ta fadi Gaskiya

Nifa Ba’abinda Yahadani da Hamisu Breaker Yar Ali Nuhu Fatima Ali Nuhu Ta fadi Gaskiyar Tsaninta da Hamisu Breaker

 

 

Nifa Ba’abinda Yahadani da Hamisu Breaker Yar Ali Nuhu Tafadi Gaskiyar Tsaninta da Hamisu Breaker
Babu wata soyayya tsakanina da Hamisu Breaker inji Fatima Ali Nuhu

 

Lallai baya ta haihu inji hausawa yanzu duk yadda ake ta yada labarin cewa fitaccen mawaki Hamisu Breaker zai amgon ce tare da babbar yar sarki Ali Nuhu Yanzu abin ya zama labarin kanzan kurege tunda gashi magana ta fito daga bakin masu abin wato Fatima Ali Nuhu

 

 

 

Ta bayyanawa Duniya cewa wannan labarin da yake ta yawo a shafukan saba zumunta na zata angonce da mawaki hamisu breaker ashe dai labarin babu shi kawai kagashe akayi domin hakan ba sabon abu bane an saba

 

 

Matashiyar budurwar ta ƙaryata hakan kuma tayi kira ga mutane dasuyi watsi da wannan labarin wanda bashi da makama balle tushe tace bata da wata babbar alaka wacce har takai ga maganar soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button