Jarumin Kannywood Daddy Hikima Abale Ya Tsaya Takarar Siyasa A Jahar Kano

Jarumin Kannywood Daddy Hikima Abale Ya Tsaya Takarar Siyasa A Jahar Kano

 

 

Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Daddy Hikima Wanda Akafi Sani Da Abale.

 

Ya Tsunduma Harkar Siyasa, Jarumin Wanda Aka Hango Psotar Takararsa Tana Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

 

Kamar Yadda Shima Da Kansa Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram, An Hango Jarumai Da Dama Na Tayasa Fatan Alkhairi da mutane ke masa wanna tasa muke ji Insha Allahu za’a sami nasara

 

 

 

Jarumin Ya Wallafa Hoton Wanda Ke Nuni da cewa zai fito a mai wakiltar Kumbotso Inda Ya Wallafa Cewa yana ganin Insha Allahu zai bawa yankin sa da mutane yanki gudummawar me karfi idan Allah ya bada nasara

 

 

Mulki na Allah ne yana baiwa wanda ya so a sanda ya so. Mun fito da karfin Allah tare da goyon bayan mutane don mu wakilci mutane daga cikin mutane zuwa ga mutane don mutane.

 

 

 

Muna nemar yardar Allah tare da rokon Allah ya sa mutane su yarda da manufofin matukar basu kauci tafarkin nagarta ba kuma Insha Allahu zamu kokarin cika alkawarin da muka dauka

 

 

Allah Karka Barmu da Iyawarmu ko Wayon mu,
Allah Idan da Alkhairi Acikin Tafiyarnan Allah Ka Tabbatar dan Arzikin Manzon Allah S.A.W

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button