Iskanci yaci uban da baya : hadewar Malika da tawagar su safarau da Mr 442 ta jayo zazzafan martani…

Sabon salo Kuma da sabuwar mawakiya Hakan yakarawa tawagar Mr 442 karfi wajen iskanci kala kala Wanda ke daukar hankali a halin yanzu

 

 

Sabuwar mawakiya da tawagar su safarau tayi ya kara musu gwarin gwiwan matukar wajen Kara yin wasu samfiran iskanci

 

 

Wanda ko abikin hadewar tasu da sukayi da sabuwar mawakiya r tasu an hango mawakan na iSkanci karara da matan mawakan masu Wanda ke cigaba da daukar hankalin masu kallo

 

 

 

 

Safarau dai da Kuma Mai gidan ta wato Mr 442 shunyi matukar kaurin suna wajen Bata tarbiyyar ya’yan malam bahaushe musamman masu bibiyar kafafen sada zumunta

 

 

Hakan yasa duk wani Abu da mawakan biyu zasuyi yake kasancewar abun fada a duniya inda suku mawakan biyu ke amfani da wannan dama wajen nuna rashin tarbiyya su karara ga Al umma

 

 

Sai Kuma a jiya muka hango su suna bikin hadewa da wata sabuwar mawakiya Yar duma duma Wanda ko a jiyan sai dai suka tab wani sabon salon iskanci duk da sanin cewa ana daukar su bidiyo, Allah ya kare mu da ma sauran mutane Baki daya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button