Bidiyon Tsraicin Da Nayi Ne Yasa A Koreni inji Safara’u kwana chasa’in

Bidiyon Tsraicin Da Nayi Ne Yasa A Koreni inji Safara’u kwana chasa’in

 

Daga Karshe Dai Safara’u Tayi Bayani. Inda Ta Bayyana Cewa Bidiyon Tsiraicinta Da ya Yadu A Duniya Ne Yasa A Cireta Daga Shirin Kwanan Casa’in A Maye Gurbinta Da Wata.

 

 

Tayi Bayanin Ne A Live Video Na Instagram Inda Tace Wannan Ne Asalin Dalilin Da Yasa A Tsigeta Daga Shirin Na Kwana Casa’in A Wancan Lokacin.

 

 

 

Sai Dai Zamu Iya Cewa Tun Bayan Korar Da Akayiwa Safara’u Rayuwarta Ya Sauya Dabi’unta Da Halayenta Ya Saura Na Daga Yadda Mutane Ke Ganinta Na Mutuniyar Arziki Zuwa Na Mutuniyar Kawai.

 

 

Hakan Ya Faru Ne Tun Bayan Haduwarta Da Mawakin Nan Mr 442, Inda Ya Sauya Rayuwarta Dungurungum.

 

 

Ta Kuma Bayyana Cewa Ita Tun Farkon Ta Ba Yar KannyWood Bane, Don Haka Yasa Take Ce Musu Yan Wahala.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button