Bidiyon fati shu’uma tana rawar asosa : Kalli rawar iskancin da take yi

Bidiyon rawar asosa wadda jaruma fati shu’uma tayi ya matukar tayar da hazo musamman a kafar TikTok

 

 

Jarumar dai itama baa barta a baya ba wajen fitowa taka rawar sabuwar wakar Ado Gwanja Wanda Ake ta takaddama kan ta

 

 

Jarumar dai ta hau baitin asosa Wanda Ake ganin baitin mafi Muni a cikin wakar gurin rashin tarbiyya da da’a

 

 

Wannan baiti na asosa dai baiti ne Mai matukar daukar hankalin mata wajen a cikin wakar ganin yadda suke matukar son baitin duk da irin batsa Dake cikin baitinby

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button