Yadda Akai bikini bayar da motorci da wayoyi na gasar jagaba

Q dai cigaba da bikini bayar da kyautukan a gasar jagaba na cigaba da kankama inda tuni aka fara bayar da kyautukan ga wayan da sukayi nasara a gasar

 

 

An dai fara bada kyautukan ne a jiya inda shahararran mawakin siyarsar Nan dauda kahuto rarara ya bayyana a shafinsa na sada zumunta na Facebook

 

 

Gasar jagaba dai an kirkireta ne domin tayi Dan takarar shugaban kasar a karkashin jamiyyar APC a zabe Mai zuwa

 

 

 

 

Sai dai Kuma gasar na samun korafi matukar don kuwa ko a jiya mun kawo muku yadda take wakana inda wasu mahalarta gasar suka fara bayyana korafin su ga rarara

 

 

Wasu kuwa tuni suka shiga kafafen sada zumunta inda suke ta zage zage kan gasar Mai lakabin jagaba

 

 

Toh dai bayan samun korafi Hadi da zage zage kan gasar , har yanzu shugaban gasar Bai magantu ba duk da tura masa sakon karta kwana da mukayi , toh Allah yasa mudaci

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button