Na tuba na Daina wakar batsa :. Aminu j town ya bayyana dalilan da na Daina wakar batsa

Shahararran mawakin Nan Wanda yayi fice a fajen wakar hausa Mai kamar batsa ya name afwar Al umma kan Wakokin da yake saki Wanda suke dauke da rashin tarbiyya

 

 

Mawakin dai ya nemi afwar al umma kan Wakokin dayake a baya inda yayi alkawarin dai na waka iskanci ko Saka Kalmar batsa a cikin

 

 

Aminu j town dai yayi shuhura matukar a fajen wakar batsa inda wakar tasa ke Kara Bata Yara da samari gamin yadda yake batsa a cikin wakar tasa

 

 

 

Aminu j town dai ya nemi afwar Al umma ne ta shafinsa na sada zuminta kafin Kuma ya shiga gidan Je radio duk dai a cigaba da Neman afwar mutane

 

 

A wata tattaunawa da yayi da gidan radio freedom a cikin Shirin indaranka , mawakin ya nemi afwar Al umma kan cewa shifa ya Daina wakar batsa illa ma dai zai koma wakar yabon Annabi

 

 

Sai dai wasu sun nemi mawakin da ya gaya musu dalilin wannan tuba da yayi lokaci daya inda mawakin yace ya duba yadda yaga mutane suke mutuwa wannan yasa shi tuba da daina wakar batsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button