Haduwar Dj AB da gfresh duk da ga muciji da suke da juna Amma sun girmama junan yayin haduwar

Waduwar bazata da fitaccen mawakin hausa hip hop yayi da gfresh ta matukar kidina masoyan su ganin yadda suke ga muciji da juna

 

 

Dj Abba lakabin dj ab dai sun hadu da gfresh a Kano inda sukayi farin ciki da haduwar tasu duk da ga muciji da suke da juna

 

 

 

 

 

Mawakan biyu dai sun fara ga muciji da juna sune tun bayan zargin da dayansu ke yiwa dayan kan kofar wakar sa dayayi Wanda Hakan yayi sanadiyyar Daina magan da juna da sukayi

 

 

Sai dai garin Kano yayi sanadiyyar shiriyar mawakan biyu inda suka hadu a filing tashin da saukar girjin sama Kuma suka girmama junan su Hadi da Neman yafiyae juna

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button