Fati shu’uma ta goyi bayan Ado Gwanja: ga abunda tace ,

Duk da irin sheke ayar da Ake ganin suna yi , jaruma fati shuuma ta goyi bayan fitaccen mawakin nan Kuma jarumi a kannywood Ado Gwanja

 

 

Jarumar dai itama ta bayyana cewa Yan kannywood tarbiyya suke bayarwa ba batawa ba ,inda tace Kuma sunfi malamai isar da Sako lungu da Sako

 

 

Wannan magana da jarumar ta fada dai na cigaba da tayar da hazo musamman a kafafen sada zumunta inda mutane ketayi wa jaruma sharyi kan batun

 

 

 

 

Wannan dai magana ta bayar da tarbiyya da jaruman wasan hausa ke yawan fada dai na matukar sa wasu mutane takaicinganin yadda akayi ittifakin cewa suna daya daga cikin Wanda suka lalata tarbiyyar ya’yan hausawa

 

.

Shima dai jarumi Kuma mawaki Ado Gwanja ya bayyana Hakan a lokacin da aka shigar da shi Kara kan SAKIN wata waka Mai dauke da rashin tarbiyya a cikin inda ya bayyana sufa tarbiyya suke bayarwa a wakokinsu

 

 

Tuni dai Al umma suka fara yiwa jaruma fati shuuma sharyi Hadi da chaa akan ta inda ake tayi mata sharyi da mummunan lafaza

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button