Babbar magana: wani matashi ya kashe kishiyar babarsa har lahira

Wani matashi ya kashe kishiyar babarsa har lahira a jihar Katsina, matashin dai ya karshe kishiyar babarsa sane biyo bayan wata Yar takaddama data shiga tsakanin su

 

 

Fusataccenatashin dai ya shiga Komar hukuma dai bayan cakawa kishiyar babarsa wuka a ciki Wanda yayi sanadiyyar hallaka ta

 

 

 

 

A wata tattaunawa da yayi da manema labarai, Mai magana da yawon Yan sanda ya bayyana afkuwar lamarin inda yace tuni suka Yi awan GABA da matashin Kuma zai fuskanci hukumcin abun da yayi

 

 

Wannan labari dai ya matukar girgiza mutane jihar Katsina inda suke kallon lamarin a matsayin rashin tausayi da Kuma San zuciya

 

 

An dai bayyana cewa mariyajiyar dai ta aiki matashin ne siyomata wasu Kayan bukatar gida inda matashin ya tafi sai dai Bai siyo mata komai ba inda matashin ya kashe kudin

 

 

  1. Wannan dalilin yasa ta Marin sa Wanda Hakan shine yasa matashin awko wuka tare da caka mata a cikin ta inda itace ga garin kunan , Allah ya kare mu daga aikata aikin Dana Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button