Yadda aka fara zagi da tsinuwa kan gasar da rarara ya saka

Ko Rafi na cigaba da yin yawa kan gasar da fitaccen mawakin siyarsar Nan ya saka watoh dauda kahuto rarara wadda aka Saka don cinye mota

 

 

Gasar dai na cigaba da fuskantar korafi daga mutane da dama musamman mahalarta gasar inda suke kokawa matukar kan gasar

 

 

A wani fefan bidiyo daya daga cikin mahalarta gasar ta bayyana yadda gasar take tafiya irin tafiyar kwadi inda tayi korafi matuka kan gasar

 

 

 

 

An dai Saka gasar ne don taya Dan takarar shugaban kasar a karkashin jamiyyar APC murnar zama Dan takarar inda mawakin ya saka gasa kan Hakan

 

 

Mahalar ta gasar dai sun shiga kafafen sada zumunta inda suke ta zage zage Hadi da tsinuwa kan mawakin inda suka bayyana cewa mawakin ya yaudare su

 

 

  1. A dai gaddawalin gasar an bayyana duk Wanda ya zo na daya zaa bashi mota inda na biyu Shima yana da tasa tagomashin sai dai Kuma abun ba haka yake ba lokacin da aka gama gasar , mutane dai nata tofin Allah tsine kan mawakin siyasar

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button