Ya kamata rahama sadau tayi koyi da hadiza gabon: cewa malam isah pantami

Ya kamata rahama sadau tayi koyi da hadiza gobon, wannan furici ne da ministan sadarwa na kasar yayi kan fitacciyar jaruma kannywood rahama sadau

 

 

Ministan dai ya bayyana Hakan ne cikin barkonci a dai dai lokacin da sukayi kicibus da su a a garin pantami da ke jihar bauchi

 

 

Hadiza gabon dai a kwanakin baya an dai hango ta tana rahawa wasu marayu Kayan abinci da Kayan morerayu Wanda Hakan ya matukar gurge mutane

 

 

Wannan Abu da tayi ne yasa ministan ya yabeta matukar indacikin barkonci ya fadawa rahama sadau magana Wanda Hakan ya burge mutane

 

 

Wani Abu da ya Kara tunzira abun Bai wuce yadda Ake ganin rahama sadau din ke shanawa ds kudi a kasashen waje a hannu guda Kuma ga garin ta na matukar bukatar tai mako

 

 

Ko a jiya an hango rahama sadau din cikin jirgin sama inda ta nufi kasar American don zuwa shakatawa inda daga bisani Kuma kta nufi kasar India don zuwa fara shooting din film din da zata fito

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button