Toffa Babbar Magana` An Kama Ado Gwanja Bayan Sakin Wakar Chass

Toffa Babbar Magana` An Kama Ado Gwanja Bayan Sakin Wakar Chass

 

 

Toffa Ana Wata Ga Wata Ta Bullo Yanzu Mukai Karo’da Labarin Cewa An Kama Mawaki Ado Gwanja Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

 

 

Labari Yafara Cika Kafa’fan Sada Zumunta Akan Cewa An Kama Mawaki Ado Gwanja Shin Mene Gaskiya Akai Yanzu Muna Tafeda Labarin Gaskiya Akan Wannan Lamari.

 

 

 

 

 

Babu Shakka An Samu Wasu Lauyoyi da Suka Shigar da Karar Mawaki Ado Gwanja Kuma An Basa Umarnin Cewa Ka’da Yasaki Wannan Wakar Dayayi Mai Suna Asosa amma Kuma Hakan Bai’yi aiki Mawakin Dai Tuni Yasaki Wakar Sa Mai Suna Asosa.

 

 

Wani Abun’ da Zai Baku Mamaki Ma Shine Bayan Mawaki Ado Gwanja Yasaki Wannan Sabuwar Wakar Tasa Yanzu Haka dai Ya Bar Garin Kano Inda Yaje Ya Hade Da Tawagar Mr 442.

 

 

Toffa Shin Ado Gwanja Zai zo Hannu Kuma Ko Kuma Aa Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu A Wannan Gida Mai Albarka Domin Samun Labarai Masu Inganci da Kuma Karashen Wannan Rahoton.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button