Nasha matukar wahala kafin na koyi yadda ake shan taba cewa fati shuuma

Yayin wata tattaunawa da akayi da ita fati shuuma ta bayyana yadda Tasha matukar wahala kafinta koyi Shan taba a cikin wasan kwaykwayu

 

 

Jarumar dai ta bayyana Hakan ne a wata tattaunawa da akayi daita agidan talabijin ta BBC inda ta bayyana yadda ta koyi Shan tabar a cikin wasan kwaykwayu

 

 

Fati shuuma dai ansan ta da matukar kwazon gurin duk abunda akasaka ta musamman a harkar wasan kwaykwayu inda jarumar wasu lokutan take fitowa a matsayin mara kunya Kuma tana shaye shaye

 

 

 

 

Fati shuuma dai nada matukar basira a harkar fina finan hausa ganin yadda take iya fitowa a kowane role watoh gurbi da aka Saka ta don nishadantar da masu kallo

 

 

Sai dai wasu naganin kasancewar ta mace baikama ta koyi Shan taba ba duba da cewa ita taba Dana da illa ga rayuwa Kuma su kansu masu yin tabar sun bayyana illar da tabar keyi a jikin kwalin taba

 

 

Yayain Bada amsar wannan tambayar , jarumar ta cewa ita da ta koyi Shan taba ne kawaii saboda yadda masu Bada umarni ke amfani daita wajen fitowa amatsayin Yar shaye shaye Kuma fitoh da aynihin narasin da Ake bukata ya Isa ga Al umma

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button