Cire Mata Wando Sabuwar Wakar Mawakiyar Iskanci Safara’u

CIRE MATA WANDO SABUWAR MAWAKIYAR ISKANCI DATAFI SAFARA’U YAR SAFA TA KARA KWANTO KURA

 

 

Ansake samun wata fitsararriyar Yarinya Kamar Safara’u Amman Wannan tafi Safara’u fandarewa da wacce a Wannan Kwanakin tasaki sabuwar Wakar ta Mai Taken Cire Mata wando sai de safa ma Bata Zauna ba Gurin zakulo sabuwar Waka Inda sun Samu Lambar Yabo Daga boomplay ga Wakar Wacce tafi Safara’u iskancin.

 

 

Hakika Babban tashin Hankali ne ace ‘ya’yan hausawa ne da wannan gasar ta Wakokin Batsa tareda Wasu Matasa Wadanda ake musu Kallon Marasa tarbiya anyi tsokaci marar dadi akan mawakan Inda sukayita shan zagi Daga Mutane Daban Daban

 

 

 

Inda sukuma suketa cewa ko a jikin su a Dan Baya Baya Nan ne Mr442 Yasaki wani video a shafukan sada zumunta na facebook da tweeter da Instagram da dai sauransu kafafen yada labarai

 

Acikin ofishin boomplay inda Suke Cewa soon America Zasu shiga Zasu ziyarci ofisoshin Wakokin Kamar yadda suka Amsa Gayyata Daga boomplay a garin Lagos Nigeria Inda Suke Bayani Kamar Haka SAFA Tana Cewa.

 

Kuna Ganin bamusan me mukeyi ba Amman Kallon ku mukeyi muma har ta kwanta Jikin Abokin Aikin ta Wato Mr442 domin kara tabbatar ma da mutane duk abin da suke suna sane

 

 

an bada umurnin Kama Mr442 Da Sauran Tawagar Su Kamar Su ola of Kano da SAFA da Dai Sauran Su Yanzu Haka sun Samu wannnan labarin Inda tini Suka tsere suka bar kasar sun Sauka a birnin Niger Inda Daga can Suke Aiko Sakon ni Domin tsokana.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button