Bidiyon matar da ta shafe shekaru 45 da aure sun samu karuwar da Yan biyu

Murna da farin ciki ya shiga zukatan wasu ma aurata a dai dai lokacin da matar Mai shekaru 70 ta haifi ya’yan biyu a lokaci guda a kasar India

 

 

A wani bidiyo da ya karade manyan shafukan sada zumunta na kasar India ya nuna matar Mai shekaru 70 ta tsuguna ta haifi Yan biyu Wanda ya matukar Bada mamaki

 

 

Matar dai ta shafe shekaru 45 dayin aure batare da haihuwa da sai dai a wannan lokaci ta haifi Yan biyu Wanda ya matukar girgiza Hadi da bawa Al umma r kasar ta india mamaki

 

 

Yayin magantu da wata kafar ta kasar ta india mijin matar ya bayyana matukar farin cikinsa da wannan haihuwa da matar tasa tayi inda ya yasa dama Shima ubangiji Bai manta da su ba

 

 

Wannan labari dai shine labarin da yafi Jan hankalin Al umma r kasar indai inda labarin tasamu Al ummar da suka tofah Al barkacin bakin sama da million daya a ranar farko

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button