Abun mamaki Bidiyon yadda wata mata ta haifi yara Tara a lokaci daya

iKon Allah ke Nan wata mata ta haifi Yaya har Tara a lokaci daya , abun mamaki baya karewa , ko Kuma ace iKon Allah

 

 

Matar dai ta tsuguna ta haifi yara Tara a lokaci daya ne Wanda Hakan yasa tashiga cikin kundin tarihi na hahuwar Yara da yawa

 

 

Mijin matar dai ya sanar da wannan karuwar da suka a shafin sa na Instagram inda ya wallafa hotunan yaran da matar tasa kafin ta haihu da bayan ta haihu

 

 

Wannan labari dai baga kadai mijin ba harma da Al umma Wanda sukayi kicibus da labarin sun matukar ji mamaki da wannan haihuwa da matar tayi

 

 

 

Da yawa daga cikin mutane da sukayi tofah albarkacin bakin su kan labarin sun Jin jinwa mijin ganin yadda zaiyi Hidima matukar da Yara Tara

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button