Ta faru ta kare yadda mata ke hawan wakar ado gwanja ta chass lallai mata na hawa wakar gwanja

Ta faru ta kare yadda mata ke hawan wakar ado gwanja ta chass lallai mata na hawa wakar gwanja wanna kara na sa mata taɓara sosai

 

 

Yadda Mata Ke Tururuwar Hawa Kan Sabuwar Waƙar Gwanja Ta Chass A TikTok wato asosa abun ba’a cewa komai sai wanda ya gani yadda mata ke raƙashewa a kan wanna waka me taken chass

 

 

Tuni dai tun bayan da mawaƙin da akeyiwa laƙabi da Limamin Mata wato Ado Gwanja ya saki somin taɓin sabuwar wakar sa da zai saki ta Chass.

 

 

 

 

Tuni dubunnan mata da maza suka fara ayari suna kwaikwayar waƙar suna sheke ayar su kamar babu ranar gobe.

 

 

Haka dai wasu suna yaba musu, yayin da wasu kuma suke jan hankalin su akan rashin dacewar abinda sukeyi.

 

 

To yanzu sai wanna wakar ta chass tazo da sabon lamari domin kuwa har matan aure suna hawa wanna wakar Chass ta kori wakar warrr

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button