Dattijo Mai shekaru 65 ya gamu da ajalin sa a dakin wata budurwa

Wani dattijo Mai shekaru sittin da biyar ya gamu da ajalin sa bayan da yake tsaka da lalata da wata budurwa a dakin ta

 

 

Dattijon Wanda baa bayyana sunan sa ba ya gamu da ajalin sa ne lokacin da yake tsaka da lalata da wata budurwa a dakin ta

 

 

Bidiyon wannan dattijo dai ya fara karade shafukan sada zumunta dasuka Hadar da Facebook, TikTok dama sauransu inda Al umma da dama suka fara tofah albarkacin bakin kan wannan lamari

 

 

An dai gano dattijon ya rasu ne bayan da budurwar ta bukaci shi da ya tshi yatafi gida inda tuni shikuma ya tafi inda baa dawowa ,

 

 

Wannan labari dai ya kasance daya daga cikin mummunan labari Wanda ya matukar tayar da hankalin al umma ganin yadda dattijon ya rasa ransa kan aikata ba daidai ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button