Cikin fushi buhari yayi zazzafan martani kan kisan malamin addininmusulun sheike goni Aisami

Cikin fushi shugaban kasar Nigeria yayi zazzafanartaninkan kisan gilla da akayiwa fitaccen malamin addininmusulun watoh sheike goni Aisami

 

 

An dai kashe sheike goni Aisami ne a hanyar sa tazuwa Kano daga delta inda akayi masa ya. Kan rago a kan titi Wanda Ake kautata wasu matasa be suka Yi masa Hakan

 

 

Wannan kisan da akayiwa malamin ta tayar da hazo matuka musamman a kafafen sada zumunta Wanda Al umma da dama suka ringa tofah albarkacin bakin

 

 

Bayan yin caccacha da Al umma suka ringa Yi kan kisan na malamin Shima shugaban kasar Nigeria ya bayyana takaicin da da kisan da akayiwa malamin

 

 

Shugaban kasar dai ya bawa Kuma Yan sanda umarnin da akamo duk Wanda yake da hannu gurin kisan malamin addininmusulun

 

 

Jim kadan bayan wannan jawabi na shugaban kasar ne wata sanarwar ta fitoh cewa jami an Yan sanda sunyi nasarar kama mutane biyu daga cikin Wanda suka yiwa malamin addinin musulunci kisan gilla

 

 

Wannan labari dai ya sanyaya wa Al umma arewacin Nigeria rai duba da yadda suka dauki matukar zafi kan kisan da akayiwa malamin

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button