Bidiyon yadda hausawa suka koma indiyawa

Hausawa na daf da komawa indiawa bayan da wani matashi ya yiwa budurwar sa irin daukar da indianwan ke Yi a cikin fina finan su

 

 

A wani bidiyo da ya yadu a shafukan sada zumunta yayi nunibdacewa wani matashi ya rungume budurwar sa yayin da ta kusa faduwa kasa

 

 

Matashin Wanda ba a bayyana sunan sa ba ya yiwa budurwar tasa daukar indianwan ne biyo bayan faduwa da ta kusayi bayan da ta taka wani dutse

 

 

Toh sai dai duk da cewa budurwar tasa Bata nuna wani fushi kan wannan Abu a Hakan yasa wasu ke kallon abun a matsayin rashin tarbiyya daga bagarorin biyu

 

 

An dai San aladar malam bahaushe da kunya sai dai Kuma awannan bidiyo da saurayi da budurwar babu wannan duba da bayan yarike ta sai da sukafi mintuna harma aka dauke su bidiyo

 

 

Wannan yasa wasu ke ganin cewa kallon fina finan india ya Bada gudunmawa wajen Kara taazza rashin tarbiyya a tsakanin Maza da mata a musamman a arewacin Nigeria

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button