Bidiyon shigar kasaita da ya’yan bayero sukayi agurin liyafar auren su

Shigar alfarma da ya’yan marigayi sarkin Kano suka Yi matukar tada hazo a musamman a kafafen sada zumunta irin su TikTok da Facebook dama sauransu

 

 

A jiya ne dai ayi bikin dinner wato liyafar cikin abinci na tayi daya daga cikin ya’yan tsowun sarkin Kano watoh kabiru Ado bayero murnar Kara aure da yayi

 

 

An dai ci abinci Kuma kowa yayi farin ciki matukar sai dai Kuma dayawan daga cikin mahalar ta Taron sun rikice bayan ganin irin kaya na alfarma da ango da amarya suka Saka Wanda kallon su ne ya zama cikamako liyafar

 

 

Wannan shiga da suka dayi matukar jawa mutane hankali Wanda wasu ke kallon Hakan a matsayin asarar kudi kawaii akayi domin kuwa kudin Kayan masu na iya isar unguwa guda a jihar Kano cikin abinci a tsahon wata guda

 

 

Hakan ne yasa wasu ke kallon wannan shiga da amarya da angon sukayi a matsayin Barnar kudi duk da cewa fa an dai San aladar malam bahaushe musamman ma kusa ya’yan sarauta

 

 

An dai Yi biki lapiya an gama lapiya kowa sai fatan zamani lapiya akeyiwa amarya da ango , muma daga Nan Muna adduar Allah ya basu zamani lapiya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button