Zan iya rasa Raina idan narasa ki : cewa wani matashi Dake son jaruma hadiza muhd

Wani matashi Wanda ya kamu da soyayyar fitacciyar jaruma kannywood hadiza Muhammad ya bayyana cewa zai iya tasa ransa inda Bai aure ta ba

 

 

Matashin Wanda bidiyon sa ya karade shafukan sada zumunta ya nuna cewa matashin na cikin tashin hankali matukar Bai aure jarumar ba

 

 

Wannan labari na matashin dai ta matukar sa wasu daga cikin makalla labarin dariya ganin cewa jarumar tayi masa girma sosai

 

 

Sai dai Kuma wasu na ganin cewa shi aure babu ruwan sa da girma inda suka bukaci jarumar datayi duba na tsanakinkan wannan Batu na matashin

 

 

Wasu daga cikin masoya jarumar sun bawa jarumar shawara kan cewa ta amince da wannan aure na matashin domin cewa yafi wannan zamani dayake Yi batare da aure ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button