Talakawa bazasu shiga aljanna ba : cewa wani Minister a Nigeria,

 • Duk da irin wahala da Kuma kangin rayuwa da talakan kasar Nan ke dama dashi Hakan Bai Hana wani minister a kasar yin wani mummunan zance kan talakawan kasar

   

   

  Mai magana da bakin daya daga cikin ministocin Nigeria Wanda akaki bayyana sunan sa saboda halin tsaro ya bayyana cewa talakawan Nigeria bazasu shiga aljannaha ba

   

   

  Wannan zance na minister ya matukar kada hanyar talakawan Nigeria inda suke kallon zancen nasa a matsayin boran kunya Kuma da rashin sanin halin da talakawan ke ciki a wannan gomnati

   

   

  Talakawan dai Nigeria na fama da matsaloli daban daban musamman yadda rashin tsaro ke matukar damun su da Kuma Yan garkuwa da mutane a manyan hanyoyin kasar Nan

   

   

  Ko Mai ne dalilin da minister ya Fadi Hakan , minister dai ya Fadi Hakan ne biyo bayan ziyar tar wani sansani na Yan gudun hijira sai dai Kuma har yanzu bamu samu dalilin fadin wannan Kalmar ga talakawa ba

   

   

  Tuni dai Al umma. Da dama suka shiga tofah albarkacin bakin su kan wannan zance dayi inda Ake tayi masa martani Mai kaushi kan wannan zance da minister yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button